1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 10.06.2018

June 10, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, hankula sun karkata kan kasar Singapore, bayan da shugaban kasar Amirka Donald Trump da takwaransa na Koriya ta Arewa suka isa kasar domin halartan taro a kan shirin kawar da makaman nukiliya daga yankin tsibirin Koriya.

https://p.dw.com/p/2zFW5