1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 05:11:2017

Ramatu Garba Baba
November 4, 2017

A cikin shirin za a ji cewa dubban mutane sun shiga zanga-zanga a birnin Bonn na tarayyar Jamus don yin kira ga hukumomi kan su dau matakai na kare muhalli.

https://p.dw.com/p/2n2hX