1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 04:05:2018

Ramatu Garba Baba
May 4, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, tawagar kungiyar da ke yaki da bazuwar makamai masu guba ta duniya OPCW, ta ce ta kammala binciken da ya kai ta Siriya don tantance zargin yin anfani da sinadarin gas a harin da aka kai a garin Douma da ke yankin Ghouta.

https://p.dw.com/p/2xCPS