1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: Jam'iyar UP ta kori shugabar kasar Laberiya

Abdul-raheem Hassan
January 14, 2018

Jam'iyar Unity mai mulki a kasar Laberiya, ta kori shugabar kasa mai barin gado Ellen Johnson Sirleaf a kan zargin yi wa jam'iya zagon kasa a zaben shugaban kasa na shekarar 2017.

https://p.dw.com/p/2qpKL