1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma. 31.08.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
August 31, 2019

A cikin shirin za a ji cewa akalla mayakan jijhadi 40 ne suka hallaka a yayin wani harin roka da ya rutsa da su lokacin da suke kaddamar da wani taro kusa da birnin Idleb na kasar Siriya, akwai shirin ra'ayin malamai wanda ya tattauna kan ranar hausa ta duniya.

https://p.dw.com/p/3Ooah