1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 31.03.2019

March 31, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya, inda aka soma samun sakamakon zaben da aka yi a Turkiyya kuma jam'iyyar Shuagabn kasa na kan gaba. Akwai Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3FyxV