1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 29.11.2021

November 29, 2021

Za a ji cewa kasashen duniya na cikin zulumi dan gane da annobar cutar corona wadda ke ci gaba da rikida zuwa nau'uka daban daban. A daidai lokacin da cutar ta fara mamayar duniya a karo na hudu, kwatsam sai ga wani nau'i mai suna Omicron wanda kwararru a fannin lafiya suka ce yana da hadarin gaske.

https://p.dw.com/p/43djH