1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 29.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 29, 2018

A labaran duniya na cikin shirin za a ji cewa Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya kammala ziyararsa a kasar Jamus tare da kaddamar da wani katafaran masallaci a birnin Kolon.

https://p.dw.com/p/35iWW