1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 25.12.2018

December 25, 2018

Cikin shirin za a ji yadda kungiyar Amnesty International ta zargi jami'an tsaro a Sudan da kisan mutane a zanga-zangar adawa da manufofin gwamnati. Akwai ma shirinmu na musamman saboda Kirsimeti.

https://p.dw.com/p/3AdDM