1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 23.05.2021

Abdullahi Tanko Bala
May 23, 2021

Shugaban hukumar jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya a yankin Falasadinawa Philippe Lazzarini ya nuna damuwa kan girman ta'adin da aka yi a Gaza a fadan baya bayan nan tsakanin Israila da Hamas.

https://p.dw.com/p/3tq5o