1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 22.09.2019

September 22, 2019

Cikin shirin za a ji Amirka ta hana jami'an Iran izinin shiga kasarta daidai lokacin da za a fara babban taron Majalisar Dinkin Duniya. A Najeriya sojoji ne suka sanar da shirinsu na tsananta bincike kan matafiya da sauran masu zirga-zirga a arewa maso gabas saboda dalilai na tsaro.

https://p.dw.com/p/3Q41Y