1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 22.07.2016

Gazali Abdou TassawaJuly 22, 2016

A cikin shirin za a ji cewa mahara sun hallaka mutane da dama a birnin Munich lokacin da suka yi ta harbi kann jama’a da ke sayayya a wani rukunin shaguna da ke tsakiyar birnin. Baya ga wannan akwai rahotanni da shirye-shirye masu ilimantarwa.

https://p.dw.com/p/1JUY3