SiyasaShirin yamma 21.2.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba02/21/2020February 21, 2020A cikin shirin za a ji yadda luguden wutan sojojin Faransa ya halaka mayakan jihadi 50 a kasar Mali da yanayin alhini a garin Hanau na kasar Jamus bayan harin da yayi sanadiyar mutum 10 da maharin da kuma rahotanni da labarai daga sassan duniya.https://p.dw.com/p/3Y9uWTalla