1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 21.04.2021

Abdullahi Tanko Bala
April 21, 2021

Manyan jam'iyyun adawa a Chadi sun yi watsi da abin da suka kira juyin mulki mai gafaka bayan rasuwar shugaban kasar Idris Deby Itno inda aka maye gurbinsa da dansa Mahamat.

https://p.dw.com/p/3sLcZ