1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 19.09.2020

September 19, 2020

Cikin shirin za a ji wasu bayanan da madugun adawar Rasha Alexie Navalny ya yi daga asibitin da yake kwance. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da ya dubi siyasar kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/3ijd0