1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 17.11.2018

November 17, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ta mika Alfred Yekatom, jagoran kungiyar 'yan tawaye a gaban kotun hukunta manyan laifukan yaki ta duniya ICC bisa zarginsa da ake da hannu a kisan fararen hula.

https://p.dw.com/p/38RY4