1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma: 15.11.2018

Gazali Abdou Tasawa
November 15, 2018

Shirin namu ya kunshi halin da ake ciki bayan sace mata da kananan yara sama da 30 a Janhuriyar Nijar. A Zimbabuwe kuwa al'ummar kasar na cikin wani wadi na tsaka mai wuya shekara guda bayan kifar da gwamnatin Robert mugabe.

https://p.dw.com/p/38Lea