1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 15.10.2023

Lateefa Mustapha Ja'afar
October 15, 2023

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi ya bukaci Faransa ta taimaka wajen dakile abin da ya kira da mamayar da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa. Akwai sauran Labarai da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/4XYx2