1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 15.08.2020

Binta Aliyu Zurmi
August 15, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyip Erdogan ya ce barazanar takunkumi ba zai sa su janye daga yankin tekun Bahar Rum ba. Kana akwai shirin Ra'ayin Malamai da Darasin Rayuwa da kuma na Ji Ka Karu.

https://p.dw.com/p/3h1M8