1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 12.09.2019

Zulaiha Abubakar
September 12, 2019

Wakilin Amirka a kasar Siriya James Jeffrey ta karyata sakamakon binciken Majalisar Dinkin Duniya wanda ya ayyana harin hadin gwiwar da Amirka ta jagoranta a watan Janairun bana a Siriya a matsayin guda cikin laifuffukan yaki.

https://p.dw.com/p/3PVSP