1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Yamma 11.10.2018

October 11, 2018

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya sanar da goyon bayansa ga dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP mai adawa Atiku Abubakar, wanda da zai kalubalanci shugaba mai ci Muhammadu Buhari a zaben shekara ta 2019.

https://p.dw.com/p/36OVX