1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 11.09.2021

September 11, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji cewa, shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na ziyarar aiki a kasar Poland; ziyarar da ke zama na karshen da zata yi a kasar a matsayin shugabar gwamnati.

https://p.dw.com/p/40Cxx