1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 11 09 2018

Fatima Ibrahim Mu'azzam
September 11, 2018

Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya nemi gwamnatocin kasashen yammacin Afirka su samar da gyara a dokokinsu da suka shafi kwayoyi, su halasta shan miyagun kwayoyi ga mutanen da suka nemi amfani da kwayoyin don amfanin kansu.

https://p.dw.com/p/34hiy