1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin yamma 10.02.2021

Ramatu Garba Baba
February 10, 2021

A cikin shirin za a ji cewa, a ganawar da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi da gwamnonin jihohin kasar, taron ya yanke shawarar tsawaita dokar kulle ya zuwa bakwai ga watan Maris mai zuwa.

https://p.dw.com/p/3pBj6