1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 08.12.2020

Zulaiha Abubakar
January 8, 2020

Cikin shirin na maraice za kuji yadda Amirka ta kakabawa mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu na farko Taban Deng Gai takunkumi, a cigaba da matsawa 'yan siyasar kasar lamba domin su kafa gwamnatin hadaka.

https://p.dw.com/p/3VuVO