1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma 07.04.2021

April 7, 2021

Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar, Firamnistan kasar Malam Mahamadou Ouhoumoudou wanda ya sha rantsuwar kama aiki a gaban majalisar a wannan rana ta Laraba, ya bayyana jerin sunayen majalisar ministocinsa mai kunshe da mambobi 33.

https://p.dw.com/p/3rhJj