1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 06.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 6, 2018

A cikin labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa hukumar ilimi da raya al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane akalla miliyan 750 ba su iya karatu da rubutu ba a yau a duniya.

https://p.dw.com/p/34RyP