SiyasaShirin Yamma 06.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/06/2019January 6, 2019Cikin shirin za a ji sojojin Najeriya sun rufe ofishin jaridar Daily Trust da ke Maiduguri tare da kama ma'aikatanta. Akwai kuma cikakkun bayanai kan rayuwar marigayi tsohon shugaban Najeriya mai cikakken iko, Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari.https://p.dw.com/p/3B6mkTalla