1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 05.12.2018

Yusuf Bala Nayaya
December 5, 2018

A Najeriyar za a ji gamaiyyar jam'iyyun siyasu na bangaren adawa guda 46 sun amince da goyon bayan dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a babban zaben shugaban kasa da za’a yi a shekara mai zuwa. Za a ji irin rawar Angela Merkel a jam'iyyar CDU mai mulkin Jamus.

https://p.dw.com/p/39YJc