1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 05.11.2021

November 5, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar bangarorin siyasar kasar ne ke kan hanyar cimma matsaya a tsakaninsu domin kuwa an komawa zaman taron CNDP na majalisar da ke sasanta rigingimun siyasa na kasar wanda ya faskara shekaru da dama.

https://p.dw.com/p/42eTW