1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 03.11.2017

November 3, 2017

A ranar litinin mai zuwa ne ake fara babban taron duniya kan sauyin yanayi karo na 23 da kuma ake yiwa lakabi da COP23 a turance. Taron na bana dai zai gudana ne karkashin jagorancin kasar Fiji na tsibirin kudancin Pacific, duk da cewar a nan birnin Bonn na Jamus ne ake wannan taro.

https://p.dw.com/p/2n0De