1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 02.06.2019

Yusuf Bala Nayaya
June 2, 2019

A cikin shirin za a ji yadda aka dage shirin zaben shugaban kasar Aljeriya a Jamus ma dai wata sabuwar turka-turkar siyasa ce aka shiga. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3JdmE