1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 01.09.2023

September 1, 2023

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargabar barkewar yunwa a yankin Sahel, Iran ta gargadi shugaba Macron na Faransa da ya daina yin katsalandan kan horkokinta.

https://p.dw.com/p/4Vrdt