1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 01.05.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
May 1, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa jagoran adawa na Venezuela Juan Guaidó ya bukaci magoya bayansa su ci gaba da zanga-zangar adawa da gwamnati da sauran labarai. Muna tafe da shirin musamman na Hantsi da Taba Ka Lashe da kuma Mutum Da Duniyarsa.

https://p.dw.com/p/3Hmfa