1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yama: 23.09.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
September 23, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa mahukuntan kasar Afghanistan sun amince da kisan fararen hula kimanin 40, yayin wani harin da jiragen yakin kasar bisa tallafin Amirka suka kai kan wasu da ke bikin Aure a gundumar Helmand.

https://p.dw.com/p/3Q7Vs