1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:26.08.2019

Zulaiha Abubakar
August 26, 2019

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta kira gwamnatin kasar Girka ta canzawa matasan da ke sansanin 'yan gudun hijira na Moria matsuguni, biyo bayan wani yamutsi da ya afku a sansanin da ke tsibirin Lesbon.

https://p.dw.com/p/3OTIh