A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za aji sharhunan bayan labarai wanda a cikinsa masana ke tsokaci game da matakin wasu kungiyoyin agaji a yankin Arewa maso gabashin Najeriya na dakatar da aikin jinkai, biyo bayan haramta aiyukan kungiyar Action Against Hunger da sojojin Najeriya suka yi a makon jiya.