1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe:05.10.2020

Zainab Mohammed Abubakar
October 5, 2020

Likitoci da ba su da hannu a kulawa da lafiyar shugaban Amurka Donald Trump sun shaidar da cewar, nau'in irin maganin da ake masa jinya da shi, na dada tabbatar tsanantar cutar Corona da yake fama da ita, sabanin abun da ake sanarwa.

https://p.dw.com/p/3jR3b