1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

August 19, 2023

A cikin shirin za a ji cewa, kungiyar ECOWAS ko CEDEAO ta ce ta amince da ranar da za ta tura dakarun ko ta kwana domin mayar da kasar Nijar kan tafarkin dimokradiyya. Brazil ta kama wasu manyan jami'an 'yan sanda kan tarzomar watan Janairun shekarar 2023.

https://p.dw.com/p/4VLdN