1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 28, 2023

Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Nijar, ganin yadda ake zaune babu shugaba a kasar bayan hambare gwamnati a ranar Laraba. A Najeriya wasu a Kano ba su ji dadin rashin samun wakilci cikin sahun farko na wadanda za a nada minista ba. A Kamaru kuwa rikici ne ke shirin barkewa kan jana'izar jagoran adawar kasar.

https://p.dw.com/p/4UUq5