1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 11, 2023

A cikin shirin za a ji cewa, Kungiyar Tsaro na NATO na son tabbatar wa Ukraine cewa za ta iya samun gurbi a kawancen da zarar ta kammala yaki da take yi da Rasha. A Kwango al'ummar Kinshasa babban birnin kasar ta fada cikin fargaba da zaman dar-dar sakamakon yawaitar garkuwa da mutane da ake yi a 'yan kwanakin nan.

https://p.dw.com/p/4ThxU