1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

June 23, 2023

Shirin ya kunshi shirye-shiryen zaben kasa a Saliyo da dalilan da ke sanya dubban matan aure ke rasa mazajensu a Nijar da kokarin hana 'ya'ya mata ficewa daga makarantun boko a jigawar Najeriya. Akwai ma wata fatawar da wani shehin malami ya yi game da yin Layya da kaji da sauran tsuntsaye a Masar.

https://p.dw.com/p/4Sy9x