1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 19, 2023

Shirin ya kunshi kaddamar da aikin gina makarantu sama da 70 a Katsinar Najeriya domin taimaka wa ilimin 'ya'ya mata. Akwai batun matsalar karancin agajin jinkai a arewa maso gabashin Najeriya. Da barazanar da masu harkar sassake-sassake ke fuskanta a Nijar.

https://p.dw.com/p/4RYuB