1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe

Zainab Mohammed Abubakar
June 13, 2022

Gabanin ziyarar shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz a Ukraine, magajin birnin Kiev Vitali Klitschko, ya nemi karin taimako daga mahukuntan Berlin, domin bai wa kasarsa damar kare kanta daga ci gaban hare haren Rasha.

https://p.dw.com/p/4CbkF