1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 22, 2022

Cikin shirin akwai batun ziyarar da shugaban gwamnatin Jamus zai kai Nijar da Senegal da Afirka ta Kudu. Manoma a jihar Kaduna da ke Najeriya sun fara daina zuwa gonaki saboda fargabar ayyukan masu garkuwa da mutane.

https://p.dw.com/p/4Bgs0