1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

SK2 / S02SApril 8, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a yayin da Tunusiya ta zargi Turkiyya da tsoma mata baki cikin lamuranta na cikin gida, ita kuwa kasar Spain ta dauki wani sabon mataki na dawo da alaka da kasashen Moroko da Aljeriya.

https://p.dw.com/p/49e9c