Shirin ya kunshi labaran duniya da gundarin shirin Afirka a Mako da yayi waiwaye kan rahotannin da suka fi daukar hankula a nahiyar Afirka a daidai lokacin da shugabanin kasashen Afirka suka soma wani taron kwanaki biyu don nazarin matsalolin da ke janyo yawaitar juyin mulki a nahiyar.