1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
January 25, 2022

A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar halin da aka shiga a kasar Burkina Faso ya haifar da zazzafar mahawa tsakanin wasu ‘yan siyasa da ma masu fafutukar kare dimukradiyya.

https://p.dw.com/p/462EP