1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

December 21, 2021

Akwai ra'ayoyi a kan wasikar da babban dan bindigar jihar Zamfara, Bello Turji, ya rubutu wa mahukunta a Najeriya. Ana ci gaba da mayar da martani a kan dakatar da taimaka wa mata masu juna biyu da kudade don haihuwa a asibiti Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/44c8H