1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

December 17, 2021

A cikin shirin za ku ji gwamnatin Nijar ta fito da sabon tsari na tunkarar barazanar karancin abincin da kasar ke fuskanta. Akwai rahoto kan kwararar mutanen Kamaru zuwa kasar Chadi da rahoto kan wata matashiya a Kano da ta gano muhimmancin kayan marmari na gargajiya ga lafiyar dan Adam.

https://p.dw.com/p/44PF7